
TutlaytAI/TrOcr-Hausa
Image-Text-to-Text
•
0.3B
•
Updated
•
16
transcript
stringlengths 1
108
| image
imagewidth (px) 20
1.26k
|
---|---|
Don nasiharku zan faɗi don muhibba
| |
Ya
| |
Wanda yabbi ta ya fa zan Muṣtaqīmi
| |
Karatu shi ya ce a je a yi sana’a
| |
Ba banza irin marar yin sana’a
| |
Su kama tsuwa ga gobe tabbat ḥaqīqan
| |
tarar
| |
Fa ku ce da ni ƙin gaskiya domin haka,
| |
a ɗaure
| |
Tattalinta
| |
Wanda yayyoni mai sarauta Karīmi
| |
zurfi
| |
Mai sonsa ba zai baƙin ciki ba
| |
Ɗai biɗa ci da tambayowa ga ʿilmi
| |
Bisa fiyyayenmu Sidi shi Imāmī
| |
shakkar
| |
Ganuwarka da ba ta riɓɗa
| |
an sance
| |
Kai dai ka ’aikata gaskia ko ya take
| |
sai
| |
Mai ya sa wawa ka ruɗe
| |
Mani tambayar raini game da mutane
| |
Dud da mata da ke fita ba lalura
| |
An kashe su cikin jahālā
| |
Ba su amince wa marar yin sana’a
| |
Shaykhuna
| |
Wanda ya fi ruwan zuma a gumba
| |
Ba kuwa a ce da ni fa da san jiki ba
| |
Har miyagu da ke zina masu tarbe
| |
Komai kafaɗa ba’a
| |
Ya Allah ba mu albarkacinsu
| |
Mai zangalewa dan ka ƴanta mutane
| |
Sunƙe za su naru duk can akora
| |
Ba zai daraja a Lahira ba
| |
Bada ko gaskiyar Muhamman ma’aiki
| |
Wa zai so ganin marar kyan ɗabi’a
| |
Karma son taro nan akwai har na bugu
| |
Wataƙil shi ya sa kuke ƙin sana’a
| |
ba
| |
ba ni
| |
Mutu ƙar
| |
Mu yi yabo ƴan uwa ga sarki haqiqan
| |
Masu ƙwacen ƙasa suna nuna ƙarfi
| |
In ka ruƙe hannunka mai rowa ne
| |
Komai kafaɗa
| |
Sai da ya zaka
| |
Yo jihadi ga jallah don kar ka mance
| |
mafi
| |
Mai fa aikin da yaffi so mai hukunci
| |
Da ka
| |
Makullin arziki rashin yin sana’a
| |
Amma halinsu yana da cuta mai dafi
| |
Sani fa ji nai ḥaqīqatan babu kunne
| |
mafificin fiyayyu
| |
Su wuta kan fa kwashe tabbat ḥaqīqan
| |
Ba a Gwaninta Gareshi
| |
musa
| |
Aka ce da shi san ɗa gareshi, ka gane!
| |
Wanda ka ba shugabanci
| |
Don ka zama mumini ka zama ko salāmi
| |
Ba su ji ba su kai ga manyansu gyara
| |
Ba kuturu ba kun ga shi ba makaho
| |
ma da riga ta kirki
| |
Kowa ba za ya fito ba sai da guda ɗaya
| |
Zanka tashi cikin dare Qiyāma
| |
rasa
| |
Haka masu yin fashi ko Musulmi
| |
Da mai gama ƴan uwa don su yi ƙiyayya Shi bar cewa a kai wa nasara
| |
Nai ḥamda l-Lāh nan kun ji kam zan dakata
| |
cikin
| |
Ai jahili ne, ba karatu wane
| |
Ka tuna ba za su komuwa ba
| |
Ya ƴar uwa ki riƙi sana’a kin jiya
| |
Ni babban abinda ke ba ni haushi
| |
Bisa Muhammada tabbat ḥaqīqan
| |
Babu
| |
In za ka zan aikinka kai dai aikata
| |
Tun da sauran hankalinka
| |
Ga mai safili kun ji kuke bin hawa
| |
karɓa
| |
Ita ma amarya, ba ta amfāni da shi,
| |
Allah
| |
Ga mu gun jikanka Shehu
| |
Ba mai bashi gashi ba ya sana’a
| |
ya sana’a
| |
In ka karanta za ka gane mutane
| |
Du mai sansu ko ashe wajibi ne
| |
kace
| |
Ta'liqi duk gareshi yassami hirzi
| |
Da ran mutuwa da ran tashin Qiyama Da wanga ga taliki mai annasara
| |
Shi dai ba rabansa ba ya sana’a
| |
An ce kar ka ce kuɗi ne akwai su
| |
Ka ji kyauta dade fa don kar ka ƙone
| |
na natsa ba
| |
masu ɗa’a
| |
Ku bi Annabi ba da gardama ba
| |
Babu farko ga wanda yaffara komi
| |
Ṣala l-Lāhu ʿalā Sayyidinā Muḥammad
| |
Allāhu arzuqnī bi mālin kaza ʿilmin
| |
In ka so ka zame salami
|