instruction
stringclasses
4 values
inputs
stringlengths
8
337
targets
stringclasses
3 values
task
stringclasses
1 value
data_source
stringclasses
2 values
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah sarki, yau kuma da rokon allah aka tashi 😭😭😭
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
hasbunallahu wa niimal wakíl allah ya qara tsare muna imanin mu da kuma mutum cinmu allah yayi muna maganin wadan nan alamurrah aâmeen
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user oga, ina kamun rigar northflix dinnan 😉🙌
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user karo na farko da kika birgeni, kema allah ya yafe miki, kuma ya shiryaka🤲
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user ai babu dattawa a kano 😹😹😹
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user 😭😭😭😭. he usually use to say: engineer ya streaming kuwa nace yallabai yana yana tapia dai dai. allah ya sa ka aljanna
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
kai wace hqkq kuma a ina take nabita da gudu can bige
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user muje zuwa mahaukaci ya hau kura😂
Korau
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user bbc kenan kude ala dole sain kun tunawa mutane d wannan mutumin ,kuma ta ina yake sarki yanzu🤣
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user ameen thumma ameen 🙏. mu kuma allah y karemu.
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user mtssss!! wannan shine irin tarbiar da kuke koyama alumma tir da wannan tarbia sakarkarun banza kuje kuyi aure ya fi maku wannan iskancin ku har abun kallo ne? 🤔🤔
Korau
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
wai mene matsalar nigeria kullum sai ciwo bashi mara dalili wannan wacce irin rayuwa ce fisabilillahi
Korau
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
allah ya kawo mana karshin wannan annoba data anbabi duniya ya allah
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user bata biya ba wlh yakamata ma dai a dauka mataki😀😀😀😀
Korau
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah wadaran naka ya lalace. wai tsohuwar barauniyar gwamnati itace za a tura ta wakilce mu a irin wannan babban matsayi, ko yaushe ta wanke kanta oho. wallahi nifara yarda cewa buharin da muka sani ya mutu tuntuni wannan scrap neh kawai sai yadda akayi dashi 🤦🏃
Korau
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user u look 💋💋💯💯 ina yin ki aunty fati
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user 😀😀😀😀😀lefinkune ay saida mukace karku bari yayi magana
Korau
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user sooner or later he can x gonna dance with dem dan haka a cigaba d xaman gida kuma ayi t wanke hannu 🏃🏻‍♂️
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user masha allah chest din ya daina ciwo ne? to allah ya qara lafiya da zaman lafiya😍😍
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user ok shikenan mai gida allah yantada ikon giyarawa 👏kasan dama ance dahinta fuska
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
gara de azo kadunan nan muma mu nuna tamu rawar ganin
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kai tsaye haka ba innalillahi kawai abba kyari ya rasu😂🤣bbc kunci kai wlh
Korau
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user indai zai bayarda mulkin to alhamdulillahi 😂😂
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
allah kaba yarima aminu shehu idris wannan kujerar ta sarkin zazzau albarkacin fiyayyen halitta annabi muhammad s a w
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
ya allah ya kawo muna zaman lafiya a jaha ta zamfara da kasa ta nigeria baki daya
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user hahha😀😀😀 inda kwadayi da wulakanchi
Korau
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user 🙄 wata sabuwa ya allah kana gani
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user yafi reza kaifi😂
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user to @user tagama tallar asai mati a zazzau yanxu kuma xaku phara ko 🤔🤔🤔
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
ai ba abun burgewa bane

@user iya gashin bakin kawai zata iya murzawa dama🤷🏾‍♂️
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user hmmmmm shikuma larabcin ne kawai ya tsone masa ido🤔 hmmmmm my country people chai🕵
Korau
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user sun dai ji flyover kam 👌🏾

hahaha buredi zagin fanke
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah yasa ayi juyin mulki a nigerian kowa ma ya huta 😏😏😏
Korau
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user gaskia ne baba munfa sheda opposite din abunda ka fada🤣🤣
Korau
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
ai daman dan tsiya haka zai kare da duk munafukan dake goyon bayan shi koda kuwa cikin mu suke
Korau
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
ke kam ba yar p s g bace mai yakawo ki baya munich neymar
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kai jamaaaaaaaaa gsky kun iya munafurci😂😂😂😂 kunfa san cruise ne kawai amma harkun wallapa
Korau
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
wannan abun ya wuce siyasa innal muslimu akkul muslimumusulmi dan uwan musulmine dan allah mudinga sashi a addua allah yabaiyanashi
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user nasan cewa zai yadamu da halin da enkasa suke ciki basai munji baa😑 https://t.co/axvq0a0pud
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user to munji ke yar jigawa che amma wanne gari baki fada mana bah 🤔
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user shi za a yanka ranar sallah🙅
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
shikenan yayi wuff da ita
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kun bamu kunya gaskiya @user 💔😂
Korau
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user 🤣🤣🤣 ana hegiya a najeriya
Korau
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
thats my guy in ma kukan za ayi ana tare
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user i was like asking yan gidan mu wazai idan min da karin maganar(hakorin dariya)... and my brother was like hakorin dariya “hakorin kuka”😅🤪😅 mana
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user yauwa dan allah ya dawo #n97 ne?😏
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user ( da aka 'kwato ) ? ko dai ( da aka kafa ) ( da aka nada ) 🤔🤔🤨
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah zai saka musu 😔
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
gsky apita daga kauye akoma birni abun yapi armashi yadda yaddaata challenge this week gsky baacewa komai yallabai
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user insha allah wataran nima zaabudemin inshiga harciki inga kabarin manzona mesona mai kaunata saurawani yamin banzan reply. 😒 pls only amin is allowed here
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user 🎂🎂🎂🎈🎈🎈🎁hbd, fatan tsawon rai cikin aminci
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kawai yahudanci ne wannan wallahi kuma wai abun takaici matasan mu sundaukeshi auran azimun🤷🤷
Korau
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user ka taimaka ka bada belin presido ko na 30 minutes ne yama mahmud mugun bugu🙏🙏😂
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user amma kuma wanda yafi kowa rashin rabo a duniya ba 😂😂🤣🤣
Korau
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
“@user: an dauke wutar lantarki a turkiya http://t.co/nt0zi24iz5” a nigeria ba labarin fadi bane 😂😂😂
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kuti-kutin ruwa ce 😄😄😄😄

@user @user dama wasan kwaikwayo ne ea😎😎😎
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user anyi """"""""""""""""watsi"""""""""""""""" da al'adu 😂😂😂😂
Korau
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user to wai, an hana twitter a nigeria, amman @user @user @user dame suke amfani ko suma suna using vpn ne 🙄🙄
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user hhhhhh🤸‍♀️🤸‍♀️🤸‍♀️ mudai yan kallone
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah ya kyauta allah ya kawo mana karshen wan nan masifan🙏🙏🙏
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah ya jikansa da rahama ya gafarta masa ameen ya rabb 🙏
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user tab!!! babban magana. toh wacce me ze fara roqa? yaudara, mugunta? kokuwa zalunci da gazawa? 🤷🤷🤷🤷
Korau
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user @user 🤔🤔 ahhh. shi gaba takai shi 👌🏿
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user ba gaskiya bane ba😃😃 https://t.co/egjfbnoldi
Korau
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
wannnan ba hurumin mu bane sai su bari har sai an shafa fatiha amman ni ina shirin sai mata chocolate ️
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
kaiii ashe ganduje ma akwai wanka
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
mtsww koh ubanwa ya tambaye ta ohoo
Korau
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user shugaba buhari yayi allah wadai da wanga satan yaran 😂😂😂😂
Korau
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user abun takaici sai trump ne ya fara daukan mataki. sauran manyan kasashen musulmai na duniya ka ko a jikin su, yanzu inda akan dukiya ne da tuni sun gama duniya da kwakwazo. addinin dai ba shine a gaban su ba. munafurci.😠
Korau
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user bayan ankashe nairobin 🤔

@user majinginar 'yan nigeria 😅😅😅😅😅
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user masha allah rahama sadau babar yarina 🤔🤔
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user gaskiya wannan shiri yana kayatar da masu kallo da sauraro 👍
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kowa yaji ajikinsa dakafarsu zasu watse 😄😄
Korau
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
😭😭 @user: nigeria ta yi amai ta lashe kan batun moroko http://t.co/ksc5kh5wrv”
Korau
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user may be he's your property so take care of him💘shi kadai yasan yadda yakeji💞
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user to ai babu wanda baisan wannan ba. mudai mun gaji da wannan saranar naku. afadi yaushe ne zaa dauka din simple 👌
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user masha allah godiya muke mama saura daukar mataki. 🙏
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user in allah ya yarda ko kwanda baxasu bakaba mugu😡😡😡
Korau
sentiment
naijasenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user wa iyazubillahi. wato a qasar nan ka mutu ma baka tsira ba😑😭💔
Korau
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user shin dama iyakukin narufi ko dai saboda tattalin arzikin nigeria ya qarine za'abudi.hum wuya mai sa akwana bayan sarakkowa🙊
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
su fara gamawa da sambisa tukunna
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user 😂 wannan masifa an toshe can an balle can
Korau
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
allah yakawo karshen rashin zaman lafiya a nigeria dama duniya gabaki daya
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user allah yyi mana mgnin wannan musiba ameen😭😭😭👏👏👏
Kyakkyawa
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user kai @user ana korona kuna ciniki 🤣🤣🤣
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user @user @user @user wani abu sai a dubai 😂😂
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user sannan wai a film din labarina...ba'a kafe result ne??? wallahi yakamata ace mahmud yana da carry over da yawa. @user kawai yadda zaka farantawa sumayya rai, tayi graduating shi kuma a danna masa spill over kawai taji sanyi sanyi....😂🤣
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user sifili 0 kawai jikinta ne mai kyau 😋
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Gano ra'ayin da aka bayyana a cikin wannan rubutu. Bin waɗannan jagororin, kyakkyawa yana na rubutu na nufin kyakkyawan tunani, ɗabi'a, da motsin rai. Korau na nuna rubutu na nufin mummunan tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki na nuna rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user duk girman gona...ta garinmu tafita😅
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user thou ina ruwan mu shin wai ku miyasa kuke munafukai ku mi kuke rabawa ne?🙄
Korau
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user @user gaskiya ne malam 😂, allah ya kara daukaka
Kyakkyawa
sentiment
afrisenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user ya za'ayi mukalleshi a nan 🇮🇳
Tsaka-tsaki
sentiment
afrisenti
Da fatan za a gano ra'ayin da ke cikin wannan rubutu bisa ga jagorori masu zuwa: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user sakayya seta allah 😭😭
Tsaka-tsaki
sentiment
naijasenti
Tantance ra’ayin wannan rubutu kuma a rarraba rubutun zuwa ɗaya daga cikin waɗannan rukunoni. Kyakkyawa: idan rubutu yana nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayin motsin rai. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko motsin rai. Tsaka-tsaki: idan rubutu baya nufin magana mai kyau ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user gaskia akwai lauje cikin nadi, wannan duk bazai wuce politics ba, kuma bazai rasa alaqa da tallafin kudi da gwamnatin kano ta nema ba ga gwamnatin garayya!!, nidai ban tabajin inda aka fara gwajin covid ba kuma aka dakatar sai a kano. 😭😭😭this is very bad wallahi
Korau
sentiment
afrisenti
Za ka iya tantance yanayin wannan rubutu? Bi waɗannan jagororin sharhi: Kyakkyawa: idan rubutu na nuna kyakkyawan tunani, hali, da yanayi. Korau: idan rubutu yana nuna mummunar tunani ko yanayi. Neutral: idan rubutu baya nuna kyakkyawar magana ko mara kyau kai tsaye ko a kaikaice.
@user to ai shikenan, sai a cigaba da masu bulala. anyi dai dai tazo lokacin buhari 😂😂😂
Korau
sentiment
afrisenti