premise
stringlengths 17
257
| inputs
stringlengths 11
126
| targets
int64 0
2
| ID
stringlengths 18
20
| instruction
stringclasses 1
value | langs
stringclasses 1
value |
---|---|---|---|---|---|
Sai ya ce, Mama na dawo gida. | Ya kira babar sa, sanda motar makarantar ta sauke shi. | 1 | 1_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Sai ya ce, Mama na dawo gida. | Bai ce ko kalma ɗaya ba. | 2 | 2_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Sai ya ce, Mama na dawo gida. | Ya fadawa babar sa yaji gida. | 0 | 3_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington. | Ban taɓa zuwa Washington ba, dan haka lokacin da ka tura ni wajan, Sai dana ɓata ina ƙoƙarin gano wajan. | 1 | 4_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington. | Na san abinda nake bukatar yi yayin da na shiga Washington. | 2 | 5_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ban san komai ba akan me zanje yi ba, balle na je wani keɓantaccen wuri a Washington. | Bani da tabbas kan me zanyi, dan haka naje Washington inda aka tura ni nayi naje. | 0 | 6_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Bai samu zuwa ba. | Shine na farkon gayyata kuma yaji daɗin yanayin. | 2 | 7_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Bai samu zuwa ba. | Ba'a bashi damar halarta ba. | 0 | 8_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Bai samu zuwa ba. | Ba'a bashi damar halattar taron buɗe gidan ajiyar kayan tarihin ba. | 1 | 9_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne. | Bayan nace e, ya ƙare. | 0 | 10_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne. | Nace a'a amma yaci gaba da ja-in-ja. | 2 | 11_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma kawai sai naji Hakane, wannan din ne. | Lokacin da nace E, muka yanke shawarar yin aure a wannan ranar. | 1 | 12_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi. | Na fahimta sosai tun daga farko. | 2 | 13_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi. | Ina ƙoƙarin gano inda kuɗin shige. | 1 | 14_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina wajen dai kawai ina ƙoƙarin gano shi. | Ina ƙoƙarin ganewa. | 0 | 15_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare. | Yayar kakar fara ce kuma ta koma Texas. | 2 | 16_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare. | Yayar Kakar ba fara ce ba. | 0 | 17_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma kakar mu tana bamu labarin yadda yayar ta da mijinta suka yanke shawarar koma wa cikin gari zuwa Augusta, su koma farare. | Yayar kakar ba fara bace amma ta so ta zama dan ta iya zuwa makaranta. | 1 | 18_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa. | Baban sa bai taɓa mallakar komai ba a rayuwar sa. | 2 | 19_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa. | Baban sa yana da eka 2000 ta gona. | 1 | 20_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma shine ne, ka sani, ta hanyoyi da yawa kamar ɗan mai gona saboda yaron wannan mutumin ne da yake da kadarori da yawa. | Baban sa yana da kadarori da yawa | 0 | 21_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje. | Bani da aikin yi dan haka kawai na ajjiye duk akwatunan a gida. | 2 | 22_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje. | Na fitar da akwatinan zuwa Japan ta ruwa. | 1 | 23_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma aiki na shine na saka wannan lema a jikin shi da kuma abubuwan kariya idan zaa aika kayan zuwa kasashen waje. | Na fitar dasu ta ruwa. | 0 | 24_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki. | sai da na tabbatar da maɓallin a ɓalle yake sosai, dan na samu cikakken tsaro. | 1 | 25_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki. | Ta haka dai na iya fidda maɓellin. | 2 | 26_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Yanzu hakan ne, uh na bar maɓellin a jiki. | Haka daidai yadda na tamke shi. | 0 | 27_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma, shi mai neman mata ne, kuma Eh, kullum yana waje, kuma, ah, dan haka, bana son shi, amma kome ne ma wadannan labaraina ne. | Ya kasance mai gaskia da kirki. | 2 | 28_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma, shi mai neman mata ne, kuma Eh, kullum yana waje, kuma, ah, dan haka, bana son shi, amma kome ne ma wadannan labaraina ne. | Na tsane shi saboda yana da girman kai. | 1 | 29_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma, shi mai neman mata ne, kuma Eh, kullum yana waje, kuma, ah, dan haka, bana son shi, amma kome ne ma wadannan labaraina ne. | Ni ba mai ra'ayi sa bane. | 0 | 30_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi. | Duka kayayyakin aikin cikin jirgin saman sun cika cifcif. | 2 | 31_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi. | Fito da shi yayi wuya. | 1 | 32_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Bayan na ja, shima sai ya jawo labule dan na fara jawo shi waje, sai ya nuna wasu kayan a gefen hagu a cikin jirgin suka narke lokacin tafiyar da jirgin yayi. | Akwai kayayyakin aiki a cikin jirgin saman da suka narke. | 0 | 33_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma, bata gane ba fa. | Kash, ta kasa ganewa sosai saboda banbancin yare. | 1 | 34_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma, bata gane ba fa. | Tabbas, ba ta fahimta ba. | 0 | 35_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma, bata gane ba fa. | Ta san hakikanin abinda suke magana akai. | 2 | 36_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin. | Ban ji ta ba lokacin da take faɗawa kowa. | 0 | 37_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin. | Naji duka abinda ta faɗa. | 2 | 38_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Watakila ta faɗawa kowa kuma ban bada hankali na ba a lokacin. | Ina wa wani daban magana ne a lokacin. | 1 | 39_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji. | Jirage sama da biyu suka ɓata saboda yanayin samaniya. | 1 | 40_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji. | Sama da jirage biyu suka ɓata. | 0 | 41_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Biyu kawai muka rasa, ko uku a jiragen sama lokacin da muke kan gwaji. | Bamu taɓa rasa jirgi ba. | 2 | 42_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina buƙatar kayi min wani abu. | Bana buƙatar ko wanne irin taimakon ka. | 2 | 43_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina buƙatar kayi min wani abu. | Babban aiki ne da nake buƙatar ayi. | 1 | 44_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina buƙatar kayi min wani abu. | Akwai wani abu da nake buƙatar ayi. | 0 | 45_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki. | Duk da sunan sa, Kogin maciji a zahiri bai ɗauke da kowanne maciji, An sanya masa sunan saboda siffar sa ta S. | 2 | 46_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki. | Kogin maciji yana da kunkuru. | 1 | 47_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Oh, Ashe kogin maciji oh kogin maciji na ɗauke da macizai da yawa a ciki. | Kogin maciji yana cike da macizai. | 0 | 48_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu. | Ina tunanin sai ka sadaukar da awa 10 a rana zaka ƙware a kai. | 1 | 49_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu. | Ina tunanin kana buƙatar sadaukarwa zuwa gare shi dan kayi da kyau. | 0 | 50_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Hakane, akwai sadaukarwa, bawai kawai wani abu ne da zaka iya ba, saboda kawai ka shiga cikin sa, bana tunani hakan zai yi yu. | Babu matsala, idan baka ɗauke shi da mahimmanci ba. | 2 | 51_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu. | Kawai nasan ba zai yi dadin ba kuma babu riba mu canja waɗanda ke wakiltar mu dan haka kar ma muyi ƙoƙarin canjin. | 2 | 52_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu. | Ina tunani zai zama ƙalubale a canja waɗanda ke wakiltar mu amma akwai nasara a ƙarshe. | 1 | 53_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma abinda nake ganin zai bada sha'awa shine abinda muke yi, ina nufin za mu canza mutane da ke wakiltar mu. | Dole ne mu kawo canji a mutanan dake wakiltar mu. | 0 | 54_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su. | Suna zama masu tsauri da kuma rashin tausayi suna kammala horon. | 2 | 55_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su. | Suna canjawa da sauri a yayin da suke ɗaukar horo. | 1 | 56_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma zasu iya zama masu kirki bayan an horar da su. | Idan suka samu horo suna da dadin sha'anin. | 0 | 57_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci. | Ina ga akwai shirme ace shari'a guda ɗaya zata iya ɗaukan shekaru. | 1 | 58_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci. | Ina ga akwai ɗaurewar kai ace ta ɗauki tsawon lokaci. | 0 | 59_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kuma zai iya cigaba har shekara ashirin, ina ganin wannan abun akwai shashanci. | Ya kai tsawon sati ne kawai. | 2 | 60_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne. | Gyara wanda kake dashi marar igiya ne. | 0 | 61_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne. | Wanda kake dashi tabbas masu igiyar su kaɗai ne sababbin zuwa. | 2 | 62_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, tabbas wanda ka samu marar igiya ne. | Watakila kana da wani mai wajan zaben sa igiyar. | 1 | 63_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kana maganar malaman ne ko iyayen. | Kana maganar dalibai ne suka yi ko mai taimakon malamai ne suka yi? | 2 | 64_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kana maganar malaman ne ko iyayen. | Wai malamai ne ko iyaye? | 0 | 65_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Kana maganar malaman ne ko iyayen. | Me kake so kace game da iyayen da malaman? | 1 | 66_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba. | Ina da adawa mai karfi akan gwajin kwaya, bani da shakku ko kaɗan a raina. | 2 | 67_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba. | Ina da tsammanin ba zan sami damuwa idan an yi min gwajin kwaya. | 1 | 68_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ina ganin zai yi yi, ina tunanin hakan, ban dai gama sani mene ra'ayi na game da yin gwajin kwaya ba, uh ,am ni bana shan komai kuma bazan taɓa tunani sha ba. | Ina tunani haka, amma ban sami nutsuwa a raina ba a kan maganar gwajin kwaya. | 0 | 69_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni. | Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni. | 0 | 70_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni. | Ban damu ba da abinda labarun ƙasa ke nuni cike da damuwa kan unguwannin mu. | 2 | 71_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ka damu da yadda labarun ƙasa ke shafar unguwanni. | Tashar labaran ƙasa yana bayar da unguwannin mu baya. | 1 | 72_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando. | Bana saka kaya idan ina aiki a gida. | 0 | 73_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando. | Bana saka komai banda rigar sanyi lokacin da nake aiki a gida. | 1 | 74_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma ai mun saba ganin siket, ko riga da siket da kuma bilawus ko cot ko doguwar riga duk su zaka gani a nan dan haka daɗi na da aikin gida shine zan iya saka wando. | Ina saka kaya har yanzu lokacin da nake aiki a gida saboda ina ji na zama yar gayu. | 2 | 75_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba. | Samun wajan zama shine tabbacin mafarki na. | 1 | 76_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba. | Gaskiya ban damu ba in ina da wajan zama. | 2 | 77_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Hakane, akwai wani abu game da samun wajan zama, ban dai sani ba. | Akwai jin dadi idan kana da wajan zama. | 0 | 78_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, Eh, na sani, ba zan ma damu sosai ba idan suna da kamfani dake da kudi | Abu ne mai sauki a gane ko daukan nauyin ma'aikatar aka yi. | 1 | 79_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, Eh, na sani, ba zan ma damu sosai ba idan suna da kamfani dake da kudi | Zan ji haushi idan na gane sun ɗaukin nauyin kuɗin da ake gudanar da ma'aikatar. | 2 | 80_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, Eh, na sani, ba zan ma damu sosai ba idan suna da kamfani dake da kudi | Ba zan damu ba idan ɗaukan nauyin kuɗin da ake gudanar da ma'aikatar ake yi. | 0 | 81_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau. | Haɗin wurraren nan wani sa'in na da kyau. | 1 | 82_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau. | Bama samun haɗi mai kyau a nan. | 0 | 83_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Eh, ta wajan hayin mu nan, muna da haɗin a karkara da bashi da kyau. | Muna da haɗi mafi kyau a wajajen nan. | 2 | 84_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ɗaya daga cikin amfanu da muke samu shine tafiye-tafiye | Tafiye-tafiye shine fannin da nafi so. | 1 | 85_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ɗaya daga cikin amfanu da muke samu shine tafiye-tafiye | Tafiye-tafiye na ɗaya daga cikin ribar da muke samu. | 0 | 86_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Ɗaya daga cikin amfanu da muke samu shine tafiye-tafiye | Bama samun ko wanne irin amfanu. | 2 | 87_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Gaskiya ba kyau fa uh. | Naji ance babu dadi. | 1 | 88_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Gaskiya ba kyau fa uh. | Babu kyan gani. | 0 | 89_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Gaskiya ba kyau fa uh. | Babu laifi. | 2 | 90_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke. | Duk na'urorin kwayoyin halitta suna da wahalar sha'ani. | 2 | 91_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke. | Da yawan na'urorin kwayoyin halitta zasu iya bayyana wasa ƙa’idoji. | 0 | 92_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Waɗannan rikirkitattun na'urar kwayoyin halitta sun samo asali ne saboda zaɓin su a haka zai iya canza yanayi su gaba ɗaya dan haka su kwayoyin halitta suna taruwa lokacin da yanayin su na gaba ɗaya ya haɓaka kuma ya canza da yanayi da suke. | Waɗanne na'urorin kwayoyin halitta yawanci ana amfani dasu a fitar da guba iri-ir dan samun kariya. | 1 | 93_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma ban yadda waɗannan kayan aikin shayo kan matsalar zaa iya gama su ba. | Babu wani tsarin dokokin da zai yanke yadda zaayi cikakken sanwic ba tare da mutum ba. | 1 | 94_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma ban yadda waɗannan kayan aikin shayo kan matsalar zaa iya gama su ba. | Babu wani kayan aiki da zai warware wannan matsalar gaba ɗaya da kansa | 0 | 95_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Amma ban yadda waɗannan kayan aikin shayo kan matsalar zaa iya gama su ba. | Waɗannan kayan aikin suna aiki a kowanne irin yanayi. | 2 | 96_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya. | Don yin fansa, ɗaiɗaikun mutane sa koma kan doka. | 2 | 97_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya. | Doka zata fanshi Amurka. | 1 | 98_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
Doka tana fansar ba ɗaiɗaikun mutane kawai ba har da al'umma ko ƙasa gaba ɗaya. | Doka zata ceto al'ummar da kuma ƙasar. | 0 | 99_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
A cikin kundin tsarin mulki na 1787 ya bada izini da masu bayi su dawo da bayin su da suka tsere zuwa ƙasar 'yanci. | A shekarar 1787, an sa doka da ta hana mutane dawo da bayi da suke cikin ƙasar yanci. | 2 | 100_dev_afrixnli_hau | Is the following question True, False or Neither? | hau |
End of preview. Expand
in Dataset Viewer.
README.md exists but content is empty.
- Downloads last month
- 49