en
stringlengths 4
1.22k
| ha
stringlengths 4
1.4k
|
---|---|
Switch to workspace 4
|
Sauya zuwa filin aiki 4
|
In a Xinerama setup, you may have panels on each individual monitor. This key identifies the current monitor the panel is displayed on.
|
Cikin tsarin Xinerama, kana iya samun fanel masu yawa kan kowacca fuskar kwamfyuta guda. Wannan maɓalli na gane allon kwamfyuta da ke nuna fanel yanzu.
|
Switch to workspace 7
|
Sauya zuwa filin aiki 7
|
Show weather in clock
|
Nuna kwanan wata cikin agogo
|
Move window to workspace 11
|
Motsa taga zuwa filin aiki 11
|
(with minor help from George)
|
(da ƙaramin taimako daga George)
|
Show windows from all workspaces
|
Nuna tagogi daga duk filayenaiki
|
A simple applet for testing the GNOME-2.0 panel
|
Wani applet mai sauƙi na jarraba fanel ɗin GNOME-2.0
|
Move window to workspace 6
|
Motsa taga zuwa filin aiki 6
|
Click to view your appointments and tasks
|
Danna ka kalli alkawarin ka da hidimomin ka
|
Move window to workspace 8
|
Motsa taga zuwa filin aiki 8
|
Take a screenshot of a window
|
Ka ɗau wani hoto na taga
|
Window manager warning:
|
Gargaɗi na manajan taga:
|
Could not find a theme! Be sure %s exists and contains the usual themes.
|
An kasa samun wani jigo! Ka tabbata cewa %s ta kasance, kuma tana ƙunsa da jigo wanda aka saba da.
|
Show Desktop
|
Nuna Kwamfyutan Tebur
|
Specifies the opacity of the background color format. If the color is not completely opaque (a value of less than 65535), the color will be composited onto the desktop background image.
|
Yana ƙayyade shirin hana haske na tsarin launin bangon. Idan launin ba mai cikakken shirin hana haske ba (mai kima kasa da 65535), watau, za'a haɗa launin cikin zanen bangon kwamfyutan tebur.
|
Number of workspaces
|
Yawan filayen aiki
|
This is a human readable name which you can use to identify a panel. Its main purpose is to serve as the panel's window title which is useful when navigating between panels.
|
Wannan suna, na wanda mutun zai iya karanta ne kuma za ka iya amfani da shi wajen gane wani fanel. Babbar amfanin sa shine ya yi aiki a matsayin sunan tagan fanel da ke da amfani idan ana neman hanya tsakanin fanel.
|
Display a swimming fish or another animated creature
|
Nuna kifi mai yin iyo ko wata taliki dabam mai motsi
|
Specify the initial size of the applet (xx-small, medium, large etc.)
|
Ka ƙayyade girma na farko na applet (xx-ƙarami, madaidaici, babba da sauran su.)
|
If true, the window list will show windows from all workspaces. Otherwise it will only display windows from the current workspace.
|
In da gaske, jerin taga zai nuna tagogi daga duk filayen aiki. In ba haka ba, kawai, zai nuna tagogi daga filin aiki da ake kai yanzu.
|
Switch to workspace 11
|
Sauya zuwa filin aiki 11
|
Switch to workspace 6
|
Sauya zuwa filin aiki 6
|
GNOME also includes a complete development platform for applications programmers, allowing the creation of powerful and complex applications.
|
GNOME na ƙunsa da cikakken dandamalin na ci-gaban ayukan kwamfyuta wa masu shirya shiryoyin ayuka, kuma yana yarda a ƙiƙiro wasu shiryoyin ayuka masu ƙarfi da rikitacce.
|
Move window to workspace 10
|
Motsa taga zuwa filin aiki 10
|
The name of a workspace.
|
Sunan wata filin aiki.
|
Switch to workspace 3
|
Sauya zuwa filin aiki 3
|
Constant "%s" has already been defined
|
An riga an bayyana babbƙu na "%s"
|
Select an application to view its description.
|
Zaɓi wata shirin ayuka don ka kalli kwatancin sa.
|
Switch to workspace 8
|
Sauya zuwa filin aiki 8
|
Shade format is "shade/base_color/factor", "%s" does not fit the format
|
Tsarin inuwantarwa shine "shade/base_color/factor", "%s" bai dace da tsarin ba
|
Alpha must be between 0.0 (invisible) and 1.0 (fully opaque), was %g
|
Ana so alfa ta tsaya tsakanin 0.0 (wanda ba ya ganuwa) da 1.0 (cikakken shirin opaque), shine %g
|
Error setting number of workspaces to %d: %s
|
Kuskure wajen shirya yawan filayen aiki zuwa %d: %s
|
This key specifies the number of frames that will be displayed in the fish's animation.
|
Wannan maɓalli na ƙayyade yawan firam da za'a nuna cikin shirin motsin kifi.
|
Cannot find file '%s'
|
Kuskure wajen karanta fayil '%s': %s
|
Failed to load theme "%s": %s
|
An kasa loda jigon "%s": %s
|
Switch between workspaces
|
Sauya tsakanin filayen aiki
|
Do you want to delete the applet from your configuration?
|
Kana so ka goge applet daga shirin canza tsarin ka?
|
Failed to get hostname: %s
|
An kasa samun sunan na'urar masaukin bayani: %s
|
Switch to workspace 2
|
Sauya zuwa filin aiki 2
|
This button lets you hide all windows and show the desktop.
|
Wannan maɓalli na yarda ka ɓoye duk tagogi kuma ka nuna kwamfyutan tebur.
|
Click to view month calendar
|
Ka danna don ka kalli kalandan wata
|
Xinerama monitor where the panel is displayed
|
Allon kwamfyutan Xinerama a wurin da ake nuna fanel
|
Your window manager does not support the show desktop button, or you are not running a window manager.
|
Manajan tagan ka bai goyon bayan maɓalli na nuna kwamfyutan tebur, ko kuma ba ka tafiyar da wani manajan taga.
|
Tools for software development
|
Kayan aiki na ci-gaban masarrafin kwamfyuta
|
Learn more about GNOME
|
Ka ƙara jin labari game da GNOME
|
Blend format is "blend/bg_color/fg_color/alpha", "%s" does not fit the format
|
Tsarin sajewa shine "blend/bg_color/fg_color/alpha", "%s" bai dace da tsarin ba
|
Hundreds of people have contributed code to GNOME since it was started in 1997; many more have contributed in other important ways, including translations, documentation, and quality assurance.
|
Ɗarurrukan mutane sun yi ƙari ga tsarin GNOME tun mafarinsa a shekara 1997; an sami mutane da yawa waɗannda suka yi karo-karo ta hanyoyi daban-daban na musamman, kamar fassarori, yin takardar aiki, da kuma ba da tabbacin ingaci.
|
When a drawer is deleted, the drawer and its settings are lost.
|
Idan an goge wani durowa, za'a rasa durowar da kewayen sa
|
geometry "%s" has not been defined
|
Ba'a bayyana jometiri "%s" ba
|
Welcome to the GNOME Desktop
|
Barka da zuwa kwamfyutan tebur na GNOME
|
Switch to workspace 12
|
Sauya zuwa filin aiki 12
|
An unknown error occurred while trying to open "%s".
|
Wani kure da ba'a gane ba ta faru a lokacin da ake ƙoƙarin buɗe %s
|
Click here to restore hidden windows.
|
Danna nan don a maida tagogin da aka ɓoye.
|
A fish without a name is a pretty dull fish. Bring your fish to life by naming him.
|
Idan kifi bai da suna, ya kan zama mai maras ban sha'awa. Ka ba da kifin ka suna don ya sami rayuwa mai kyau.
|
Switch to workspace 9
|
Sauya zuwa filin aiki 9
|
Get the current time and date
|
Ka samo lokaci da kwanan wata da ake ciki yanzu
|
Click here to hide all windows and show the desktop.
|
Danna nan don a ɓoye duk tagogi kuma a nuna kwamfyutan tebur.
|
The configured command is not working and has been replaced by: %s
|
Umarnin da aka canza wa tsari bai aiki kuma an maye shi da: %s
|
Switch to workspace 5
|
Sauya zuwa filin aiki 5
|
GNOME is a Free, usable, stable, accessible desktop environment for the Unix-like family of operating systems.
|
GNOME wani muhallin kwamfyutan tebur ne da ake samu a kyauta, mai sauƙin amfani, mai zaman lafiya, da ake samu da sauƙi wa iyalin na'urori ayukan kwamfyuta mai kama da Unix
|
Switch to workspace 10
|
Sauya zuwa filin aiki 10
|
If true, the workspace switcher will show all workspaces. Otherwise it will only show the current workspace.
|
In da gaske, mai sauya filin aiki zai nuna duk filayen aiki. Idan ba haka ba, zai nuna filin aiki da kake kai yanzu kawai.
|
When a panel is deleted, the panel and its settings are lost.
|
Idan an goge wani fanel, za'a rasa fanel ɗin tare da kewayen sa.
|
GNOME includes most of what you see on your computer, including the file manager, web browser, menus, and many applications.
|
GNOME na ƙunsa da yawancin abubuwan da ka ke gani kan kwamfyutan ka, tare da manajan fayil, birawsar yana, mazaɓa, da shiryoyin ayuka masu yawa.
|
Switch to workspace 1
|
Sauya zuwa filin aiki 1
|
Create new file in the given directory
|
Ka ƙiƙiro sabon fayil cikin gafakan da aka bada
|
Error setting name for workspace %d to "%s": %s
|
Kuskure wajen daidaita suna wa filin aikin %d zuwa "%s": %s
|
Name of workspace
|
Sunan filin aiki
|
Switch to workspace below the current workspace
|
Sauya zuwa filin aiki da ke ƙasan wannan
|
Show week numbers in calendar
|
Nuna alƙaluman mako cikin kalanda
|
The position of this panel object. The position is specified by the number of pixels from the left (or top if vertical) panel edge.
|
Wurin wannan abun fanel. Yawan pixel daga gefen fanel ta hagu (ko sama idan a tsaye yake) na ƙayyade wurin.
|
The Clock displays the current time and date
|
Agogon na nuna lokaci da kwanan wata da ake ciki yanzu
|
Unable to read output from command Details: %s
|
An kasa karanta bayani mai fitarwa daga umarni Cikakken Bayani: %s
|
Coordinate expression contained unknown operator at the start of this text: "%s"
|
Salon maganar ajiya na ƙunsa da afareta wanda ba'a sani ba a wajen fara wannan rubutu : "%s"
|
Switch to workspace on the left of the current workspace
|
Sauya zuwa filin aiki da ke hagu
|
Note: This article has no revisions ready for localization.
|
Lura: Wannan maƙala ba ta da nazari da aka shirya domin fassara.
|
No other documents link to {title}.
|
Babu wasu daftarori da su ke da haɗi zuwa {title}.
|
Record your voice
|
Naɗi muryarka
|
Forum Contributor - Answer user support questions that are most-requested but have no replies.
|
Mai bayar da gudun mawa ga Dandali - Amsa tambayoyin tallafi na mai amfani waɗanda aka fi nema amma ba su da amsa.
|
We’re sorry, your platform is not currently supported.
|
Yi hakuri, ba'a tallafa wa dandalinku a halin yanzu.
|
Please select a different title.
|
Zaɓi wani take daban.
|
Show my ranking
|
Nuna mini daraja ta
|
Stop receiving updates via email for this question.
|
Daina samun sabuntawa ta hanyar imel domin wannan tambayar.
|
Look at the top of your screen, and click the menu item called Edit .
|
Duba saman fuskar kwamfutarka, sannan ka danna jerin bayanin da ake kira Edit .
|
Windows 8 Touch support articles
|
Maƙaloli na tallafin Window 8 Touch
|
Email address is required.
|
Ana bukatar adireshin imel.
|
{users} added successfully!
|
An sami nasarar ƙara {users}!
|
Thanks to contributions from over 259k people in over 50 languages, this data is being used to train speech-enabled applications to better respond to the human voice.
|
Godiya ga gudummawa daga mutane sama da 259k a cikin sama da harsuna 50, ana amfani da wannan bayanan don horar da aikace-aikacen da aka kunna don magana mafi kyau ga muryar ɗan adam.
|
Be nice. Our volunteers are Mozilla users just like you, who take the time out of their day to help.
|
Yi kirki. 'Yan sa-kai masu amfani da Mozilla ne kamar kai, waɗanda suka ware wani lokaci daga wuninsu domin taimakawa.
|
No language packs found.
|
Ba'a sami ƙunshin yaruka ba.
|
You will be notified of updates by email.
|
Za'a sanar da kai sabuntawa ta imel.
|
Uploaded images:
|
Loda hotuna:
|
solution
|
mafita
|
Launch this app from your Windows desktop or Start ► All Programs .
|
Ƙaddamar da aikace-aikace daga fuskar kwamfuta ta Windows Fara ► Duk Shirye-shirye .
|
"%s" is too large (%sKB), the limit is %sKB
|
"%s" ya yi girma sosai (%sKB), iyakacinsa shi ne %sKB
|
Are you sure you want to delete this message?
|
Ka tabbata kana so ka goge wannan saƙon?
|
The community forum is at %(url)s .
|
Dandalin ƙungiyar ya na %(url)s .
|
Connect your Twitter account
|
Haɗa da asusunka na Twitter
|
The user name you entered is inappropriate. Please pick another and consider that our helpers are other Firefox users just like you.
|
Suna na mai amfani da ka shigar ba dai dai ba ne. Zaɓi wani kuma ka lura cewa masu taimakawa su ma masu amfani da Firefox ne kamar kai.
|
English-Hausa Translation Dataset
This is a merged parallel corpus for English-Hausa machine translation, created from multiple publicly available datasets. The dataset has been filtered for quality using Quality Estimation (QE) scores and deduplicated to ensure high-quality training data.
Updated: 2025-09-21
Dataset Overview
- Language Pair: English (en) to Hausa (ha)
- Total Samples After Deduplication: 156,679
- Total Samples Before Deduplication: 223,173
- Minimum QE Score: 0.6
- Creation Date: 2025-09-21
Data Sources
The dataset is compiled from the following sources, all filtered with QE >= 0.6:
Dataset Name | Rows Included | QE Score |
---|---|---|
filtered-GNOME | 110 | 0.6625 |
filtered-Pontoon-Translations | 1,153 | 0.7239 |
filtered-quran_multilingual_parallel | 3,812 | 0.7094 |
filtered-mafand | 4,446 | 0.7624 |
filtered-Tatoeba | 183 | 0.7781 |
filtered-TED2020 | 21 | 0.7699 |
filtered-mafand-dev | 971 | 0.7816 |
filtered-KDE4 | 6 | 0.7519 |
filtered-quran | 3,731 | 0.7085 |
filtered-tico-19 | 2,133 | 0.7193 |
filtered-wikimedia | 121,220 | 0.7426 |
filtered-AfriDocMT-health | 5,901 | 0.7415 |
filtered-ntrex | 1,200 | 0.7230 |
filtered-Weblate-Translations | 54 | 0.7437 |
filtered-flores | 794 | 0.7353 |
filtered-mafand-test | 1,195 | 0.7900 |
filtered-HausaVG | 7,918 | 0.7082 |
filtered-Tanzil | 63,367 | 0.7191 |
filtered-smol | 548 | 0.7119 |
filtered-polynews-parallel | 4,410 | 0.7616 |
Processing Steps
- Initial Filtering: Datasets were filtered using various quality criteria including language detection and semantic similarity.
- Quality Estimation: Applied QE scoring to filter out low-quality translations (minimum score: 0.6).
- Merging: Combined all qualifying datasets into a single corpus.
- Deduplication:
- Dropped identical src==tgt rows
- Removed duplicate (src, tgt) pairs
- Dropped duplicate sources
- Dropped duplicate targets (removed 66,494 rows)
Dataset Structure
Each sample contains:
src
: English source texttgt
: Hausa target text
Intended Use
This dataset is intended for training and fine-tuning machine translation models for English-Hausa translation. It can also be used for evaluation and research in low-resource language translation.
Citation
If you use this dataset in your research, please cite the original sources and mention this merged dataset.
License
Please check the licenses of the individual source datasets used in this compilation.
- Downloads last month
- 84